Noma Da Kiwo

Noma Da Kiwo

Makiyaya a Otukpo sun ba da hadin kai ga dokar kiwo

Makiyaya a karamar Hukumar Otukpo dake Jihar Benuwai sun ba da hadin kai wajen yin aiki da dokar kiwo wacce gwamnatin jihar ta aiwatar, inda ta samar

Cibiyar TECKNOSAF ta horar da manoma dubu uku dabarun noma

Cibiyar nan dake tallafa wa rayuwar manoma domin bunkasa arzikinsu musamman ma manoman shinkafa da tumatir wacce aka fi sani da (TEKNOSAF) ta horar da

An samar da takin zamani daga itacen darbejiya a Najeriya

Wani Kamfani daga Jihar Kebbi ya samar da takin zamani daga fahasar sarrafa ‘ya’yan itacen darbejiya wato (Neem) don habaka shuka tare da

Gurbata amfanin gona da cin amana na abokan hulda ya sa na koma noma – Nuhu Beldum

Alhaji Nuhu Beldum, mutum ne da ya jima ya na zagaya wasu kasuwannin amfanin gona a Arewacin Najeriya, inda ya koka a kan yadda baragurbin ’yan

Karamar Hukumar Kanam ce kan gaba wajen noman auduga a Filato – Hudu Hamidu

Shugaban karamar Hukumar Kanam dake Jihar Filato, Alhaji Hudu Hamidu Bale ya bayyana cewa karamar hukumar Kanam ce kan gaba wajen noman auduga a Jihar