Podcast

Podcast

NAJERIYA A YAU: Zabukan Da Aka Gudanar Lokacin Dawowar Mulkin Farar Hula A Jamhuriya Ta Hudu

Yadda aka gudanar da zabukan 1999 bayan dawowar mulkin farar hula.

NAJERIYA A YAU: Waiwaye Kan Yadda Jam’iyyun Siyasa Suka Kafu A Jamhuriya Ta Huɗu

Yadda aka yi da kafa jam’iyyun siyasa na farko a Jamhuriya ta huɗu a Najeriya.

NAJERIYA A YAU: Lokacin Da Ya Kamata A Fara Yakin Neman Zaben 2027

Lokaci da yadda ya kamata ‘yan siyasa su fara fafutukar neman amincewar al’umma a siyasance.

NAJERIYA A YAU: Yaya Matsayar Katsalandar Din Da APC Tace Nyesom Wike Na Yi A Jam’iyyar?

Yadda Nyesom Wike ke neman janyo rikici a jam’iyyar APC da yadda jam’iyyar ke kallon batun.

NAJERIYA A YAU: Yadda ’Yan Bindiga Suka Yanka ’Yan Kasuwa A Jihar Neja

Haƙiƙanin abun da ya faru a Kasuwar Daji, inda ’yan ta’adda suka yi wa mutane yankan rago a Ƙaramar Hukumar Borgun Jihar Neja,