NAJERIYA A YAU: Dalilin Kara Dage Dawowar Jirgin Kasan Abuja-Kaduna
’Yan sa’o’i kafin tashin jirgin farko hukumomi suka sake dage lokacin ci gaba da zirga-zirgar jirgin kasan Abuja-Kaduna
Podcast
’Yan sa’o’i kafin tashin jirgin farko hukumomi suka sake dage lokacin ci gaba da zirga-zirgar jirgin kasan Abuja-Kaduna
Shin sauyin launin da aka yi wa kudaden abin a zo a gani ne?
Rikicin Jam’iyyar PDP da yadda zai iya shafar takarar Atiku; ya kuma samar da bayanai masu gamsarawa.
Amfanin maganin karfin maza, illolinsa da kuma shawarwarin masana a kai
A Najeriaya, idan aka ce akwai mai a wani yanki, ana ganin; shi ke nan kakarsu ta yanke saka ke nan.