NAJERIYA A YAU: ’Yan Kudu sun mayar da mu abin kashewa a yankinsu —’Yan Arewa
’Yan Arewacin Najeriya sun ce, “Ana tsangwamar mu da kyamar mu, har ma da kashe mu a Jihar Anambra.”
Podcast
’Yan Arewacin Najeriya sun ce, “Ana tsangwamar mu da kyamar mu, har ma da kashe mu a Jihar Anambra.”
Shin masu shiga tsakanin ’yan ta’adda da gwamnati ko jama’ar gari na da wata alaka da ta’addanci ne?
Yadda ’yan siyasa da dama za su yi asarar takararsu ta zaben 2023
Wane irin abinci ne jikin dan Adam ya fi bukata kuma a wane lokaci?
Kungiyar dillalan mai ta IPMAN ta ce za su fara yajin aiki idan gwamnati ba ta biya bashin biliyoyin Naira da suke bin ta ba