Podcast

Podcast

NAJERIYA A YAU: Dalilin Da ’Yan Bindiga Suka Ki Sakin Dalibin Bethel Baptist

’Yan bindigar sun sako yara 120 amma har yanzu ragowar dalibi daya na wurinsu

NAJERIYA A YAU: Dole A Gwada Kwarewarsu Kafin A Ba Su Aiki —Tilde

Rashin daukar wadanda Gwamnatin Jihar Bauchi da UNICEF suka tura karatun NCE aikin koyarwa a jihar ya bar baya da kura

DAGA LARABA: ‘Yan Ta’adda Na Fada A Ji A Najeriya.

ku latsa nan domin sauraren shirin a lokacin da ku ke so Yawaitar ta’addancin ’yan bindiga a Najeriya ya sa ’yan kasar sauya tunaninsu da yadda

NAJERIYA A YAU: Sauya Shekar Shekarau: Wa Gari Zai Waya?

Makomar siyasar Malam Ibrahim Shekarau bayan sauya shekarsa daga Jam’iyyar NNPP zuwa PDP

DAGA LARABA: Yadda Rabon Gado Ke Neman Zama Tarihi

Saurari yadda ’yan uwan mamata ke kin yin rabon gado da kuma mawuyacin halin da hakan ke jefa magada da dama