Podcast

Podcast

DAGA LARABA: Kalubalen Dake Gaban Janar Christopher Musa A Matsayin Ministan Tsaro

Irin Kalubalen da sabon Ministan Tsaro Janar Christopher Gwabin Musa zai iya fuskanta yayin da zai kama aiki a ma’aikatar tsaro ta kasa.

NAJERIYA A YAU: Matsalar Kansar Mama Da Hanyoyin Magance Ta

So da yawa mata na shiga cikin matsanancin halin cutar kansar mama musamman idan ba a gano cutar da wuri ba, wanda hakan ke jawo yanke maman gaba daya

NAJERIYA A YAU: Halayen Da Ambasadoji Ya Kamata Su Mallaka Kafin Tura Su Wasu Kasashe

Irin halayen da ya kamata jakadun dake wakiltar Najeriya a kasashen duniya ya kamata su mallaka tare da nunawa.

NAJERIYA A YAU:Waiwaye Kan Irin Gudunmawar Da Sheikh Dahiru Bauci Ya Bayar Ga Cigaban Addini

Waiwaye kan gudunmawar da Marigayi Sheikh Dahiru Usman Bauci Ya bada ga cigaban addini da al’umman Musulmi.

NAJERIYA A YAU: Amafani Da Karfin Soji Ko Tattaunawa Ne Zai Kawo Matsalar Tsaro A Najeriya?

Muhawara ya kaure kan hanyoyin da suka kamata Gwamnati ta yi amfani da su don kawo karshen matsalar tsaro a Najeriya. Wasu na ganin amfani da bakin bi