NAJERIYA A YAU: APC A Idon ’Yan Najeriya Bayan Ta Tara Fiye Da N20bn
Yaya ’yan Najeriya ke kallon jam’iyyar APC, idan aka kwatanta da shekarun baya
Podcast
Yaya ’yan Najeriya ke kallon jam’iyyar APC, idan aka kwatanta da shekarun baya
Me ya kamata a yi domin a gaggauta kawo karshen ta’addanci kuma wa ya kamata a sa a gaba?
Zuwa Sallar Idi sunna ce mai karfi, sai dai yawancin mata ba sa halartar
Wane shiri gwamanti da limamai ke yi bayan samun wannan rahoto daga DSS?
Hukumar zabe ta kasa ta fara shirye-shirye don gudanar da zabukan shekarar 2023.