Podcast

Podcast

DAGA LARABA: Shin Ya Kamata A Biya Kudin Fansa Ga Masu Garkuwa Da Mutane?

Wata baiwar Allah da ta bukaci a sakaya sunanta ta bayyana mana yadda aka yi garkuwa da ita da kuma yadda ta samu ta Kubuta daga hannun masu garkuwa d

NAJERIYA A YAU: Irin Radadin Da Masu Cutar Amosanin Jini Ke Fuskanta

A Najeriya kaɗai, yara 150,000 ake haifa da cutar Sikila a kowace shekara — hakan ya sa ƙasar ke da mafi yawan masu fama da cutar Sikila a duniya.

NAJERIYA A YAU: Halin Da Shirin Samar Da Tsaro A Makarantun Najeriya Ke Ciki

Manufar wannan shiri ita ce tabbatar da cewa ɗalibai suna iya zuwa makaranta cikin tsaro ba tare da fargabar hare-hare daga ’yan ta’adda ko ’yan bindi

NAJERIYA A YAU: Ba A Yi Ma Nnamdi Kanu Adalci Ba- Emmanuel Kanu

Hukuncin da kotun tarayya ta Abuja ta yanke wa shugaban haramtacciyar ƙungiyar IPOB, Mazi Nnamdi Kanu, ya sake tayar da kura a tsakanin magoya bayansa

NAJERIYA A YAU: Halin Kunci Da Matan Da Aka Yi Garkuwa Da Su Ke Tsintar Kansu A Ciki

Mata da dama da aka yi garkuwa da su na shiga wani irin mawuyacin hali yayin da suke hannun wadanda suka sace su, suna fuskantar rayuwar kaskanci, da