Podcast

Podcast

NAJERIYA A YAU: Shin Babu Wata Hanyar Magance Matsalolin ASUU Ne Sai Yajin Aiki?

Shekara da shekaru Ƙungiyar Malaman Jami’oi (ASUU) ta kwashe tana gudanar da yajin aiki ba tare da samun biyan bukata ba.

NAJERIYA A YAU: Kalubalen Da Ke Gaban Sabon Shugaban Hukumar Zabe Ta Kasa

A duk lokacin da a ka samu canjin shugabanci, hakan kan zo da kalubale da dama.   Muƙamin shugabancin Hukumar Zabe ta kasa na daga cikin mukamai

NAJERIYA A YAU: Abin Da Dokar Kasa Ta Ce Kan Nada Shugaban Hukumar Zabe

A tsarin mulkin Najeriya, an bai wa Shugaban Ƙasa ikon naɗa shugaban Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) tare da sauran mambobinta. Wannan iko

DAGA LARABA: Yadda Aka Yi Almajiri Ya Zama Mabaraci

A zamanin nan, ana alakanta almajirai da bara – hasali ma a lokuta da dama akan yi amfani da kalmar “almajiri” idan ana nufin mabaraci. Amma a da ba h

NAJERIYA A YAU: Tasirin Takardun Shaida Na Bogi Ga Rayuwar Al’umma

Takardun shaida na bogi na daga cikin matsaloli da ke kara addabar Najeriya a fannoni da dama. A wasu lokuta ana samun mutane da ke amfani da takardun