NAJERIYA A YAU: Yadda Wasu Al’ummomi Suke Kare Kansu Daga Barnar Ambaliyar Ruwa
Yunkurin da wasu alummomin keyi na kare kansu daga barnar da ambaliyar ruwa keyi.
Podcast
Yunkurin da wasu alummomin keyi na kare kansu daga barnar da ambaliyar ruwa keyi.
An sha tafka muhawara kan wanda yafi lafiya tsakanin masu nau’in jini na AA da kuma AS. Ko yaya gaskiyan batun yake?
Ambaliyar ruwa na cigaba da lakume rayuka da yawa a kowanne damuna. Ko nawa ne adadin rayukan da suka salwanta a wannan shekaran.
Yadda rayuwar kunci ke Tunzura mutane tunanin daukan ransu da kansu.
’Yan Najeriya sun shiga taraddadin abin da ka iya biyo bayana kudurin Kungiyar Ma’aikatan Man Fetur da Iskar Gas ta Najeriya (NPENG) na tsunduma yajin