NAJERIYA A YAU: Me Sakamakon Zaben Ribas Ke Nunawa Game Da Sulhun Wike Da Fubara?
Shin wannan sakamako alama ce ta yarjejeniyar sulhu da aka cimma a tsakanin Gwamna Fubara da Minsitan Abuja Nyesom Wike a Fadar Shugaban Ƙasa?
Podcast
Shin wannan sakamako alama ce ta yarjejeniyar sulhu da aka cimma a tsakanin Gwamna Fubara da Minsitan Abuja Nyesom Wike a Fadar Shugaban Ƙasa?
Watannin baya matasa a Najeriya sun duƙufa wurin danna wayoyinsu ta hannu don haƙar kuɗaɗen kirifto. Ko me yasa yanzu suka ja baya?
Mutane da dama ba sa sanin suna dauke da ciwon suga ballantana su san hanyoyin magance shi kafin ya yi tsanani. Sau da yawa ciwon sai ya kai wani mata
A duk lokacin da aka ɗaura aure, wata addu’a da ’yan uwa da abokan arziki kan yi ita ce “Allah Ya kawo ƙazantar ɗaki”. A al’adance, ɗaya daga cikin ma
Ci gaban da harshen Hausa ya samu tun bayan fara bikin Ranar Hausa ta duniya a cikin shekara goma.