Podcast

Podcast

NAJERIYA A YAU: Mene ne tasirin naɗin Mataimaka na Musamman a rayuwar jama’a?

Nazari kan nade-naɗen masu taimaka wa shugabanni da irin tasirin da suke da shi.

NAJERIYA A YAU: Shin Ko Hadakar Sabuwar Jamiyyar ADC Za Ta Fidda Wa ‘Yan Najeriya Kitse Daga Wuta?

Yan Najeriya da dama na ta bayyana mabanbantan ra’ayoyi kan sabon hadakar ‘yan siyasa zuwa sabuwar jami’yyar ADC.   A yayin da wasu ke ganin wann

NAJERIYA A YAU: Ɓoyayyun Ƙalubalen Da Sabuwar Haɗakar ADC Za Ta Iya Fuskanta

Wasu na ganin tafiyar za ta fuskanci manyan ƙalubale kafin zuwan babban zaɓen 2027.

DAGA LARABA: Cutukan Da Sinadaran Yin Burodi Ke Haifarwa

Burodi ya zama daya daga cikin abincin da ‘yan Najeriya basa iya yi babu shi. Yayin da wasu ke cin shi a matsayin abin Karin kumallo da safe, wasu kuw

NAJERIYA A YAU: Halin da al’ummar Mokwa ke ciki wata guda bayan ambaliya

Tun bayan da Gwamnatin Tarayya da wasu ɗaiɗakun mutane suka tallafa wa waɗanda abin ya shafa da kuɗi da ma wasu abubuwa, wasu mazauna yankin suke bayy