NAJERIYA A YAU: Gaskiyar Tasirin Amfani Da Irin Noma Na GMO
Masana sun yi gargaɗi game da illolin irin da aka sauya ƙwayar halittarsa
Podcast
Masana sun yi gargaɗi game da illolin irin da aka sauya ƙwayar halittarsa
Shirin Najeriya A Yau na wannan rana zai yi nazari ne kan hanyoyin da za a bi don magance Tamowa a wasu jihohin Arewa maso Gabas.
Ɗaya daga cikin manyan sauyin da aka samu shi ne aikin albashi da iyaye mata suke yi, wanda ke rage irin lokacin da sukee ba wa ’ya’yansu kulawa
Ko waɗanne dalilai ne suke kawo faɗuwa jarabawa a Najeriya?
Yin gwagwarmaya ko fafutuka wani abu ne da ke cikin jinin dan Adam, musamman idan yana kokarin ganin an samu sauyi ko cigaba a al’umma.