NAJERIYA A YAU: Abin da ke kai matasan Najeriya ci-rani wasu ƙasashen Afirka
Shin me suke samu a waje da ba za su iya samu a gida Najeriya ba?
Podcast
Shin me suke samu a waje da ba za su iya samu a gida Najeriya ba?
Ko a wane hali waɗanda suka tafka wannan asara suke ciki bayan wannan ibtila’i?
Hawan jini na daga cikin cututtuakan da ke sanadiyyar mutuwar akalla mutum miliyan biyu a duk shekara a Najeriya.
Sai dai a yayin da duniya take sauyawa, ba kasafai matasa suke sha’awar sauraron tatsuniya ba.
Shin me ya haifar da faɗuwar farashin shinkafa a Najeriya, kuma me hakan ke iya haifarwa a rayuwar talaka?