Podcast

Podcast

NAJERIYA A YAU: Dalilan Farfaɗowar Boko Haram A Jihar Borno

Waɗannan hare-hare dai suna faruwa ne bayan shekaru da dama da iƙirarin hwamnati cewa an yi nasarar nakasa ƙungiyar Boko Haram

NAJERIYA A YAU: Yadda Faɗuwar Farashin Ɗanyen Mai Zai Shafi Rayuwar ’Yan Najeriya

Tambayar ita ce, shin ta yaya wannan faɗuwar ta farashin ɗanyen mai za ta shafi rayuwar talaka?

NAJERIYA A YAU: Tasirin ’Yan Uwantaka Ga Rayuwar Al’umma

Irin dangantaka da shaƙuwar da ke wasu abokai ta kai ga a wasu lokutan ma ba a iya banbance ko ’yan uwansu na jini ne

DAGA LARABA: Abin Da Ya Sa ‘Matar Bahaushe Ba Ta Iya Kiran Sunan Mijinta’

Zamanin yau ba abin mamaki ba ne a samu matar aure ta kalli kwayar idon mijinta, ta kuma kira shi da sunansa na yanka.

NAJERIYA A YAU: Dabarun Samun Kuɗaɗe Ta Hanyar Amfani Da Wayar Hannu

Ko kun san dabarun amfani da wayoyinku don samun kuɗaɗen shiga?