DAGA LARABA: Yadda sunayen zamani suka shafe na Hausawa
Yanzu iyaye kan aro wasu baƙin kalmomi su rika kiran ’ya’yansu da su.
Podcast
Yanzu iyaye kan aro wasu baƙin kalmomi su rika kiran ’ya’yansu da su.
Nazari da shawarwari ne a kan amfanin komawar dalibai makaranta a ranar da aka bude ta.
Watan Janairu kan zo da ƙalubale kasancewar an biya masu aikin albashi da wuri a cikin watan Disamba, sun kuma ƙarar da shi a kan bukukuwan da ƙarshen
Shirin Najeriya A Yau zai yi nazari ne a kan alƙiblar da ɓangaren ya fuskanta a shekarar 2025
Duk da irin waɗannan ƙalubale, mutanen yankuna sun nemo wasu hanyoyi daban-daban na takarar matsalolin