NAJERIYA A YAU: Dalilin ƙulla yarjejeniyar Gwamnatin Kaduna da ’yan ta’adda
Rahotanni sun bayyana cewa Gwamnatin Jihar Kaduna ta ƙulla yarjejeniya da ’yan bindiga. Shin wane alfanu hakan zai haifar?
Podcast
Rahotanni sun bayyana cewa Gwamnatin Jihar Kaduna ta ƙulla yarjejeniya da ’yan bindiga. Shin wane alfanu hakan zai haifar?
Shirin Najeriya a Yau na wannan lokaci zai yi nazari ne a kan dalilan da aka fi samun gobara a irin wannan lokaci na hunturu da kuma hanyoyin da za a
Daga cikin manyan sauye-sauyen akwai aikin albashi da iyaye mata ke yi a wannan zamani wanda a wasu lokuta ke barazana ga irin kulawar da ‘ya’ya suke
Shirin Najeriya A Yau na wannan rana ya tattauna ne kan irin matakan da al’ummomin yankunan da ’yan ta’adda suka addaba suka ɗauka, don gudanar
Ƙarancin jami’an tsaron ne ya sa wasu daga jihohin da rashin tsaron ya fi ƙamari suka samar da wasu jami’an tsaro da ke taimaka wa jami’an tsaron gwam