NAJERIYA A YAU: Yadda Zanga-Zanga Ke Durkusar Da Sana’o’i Da Tattalin Arziki
Masu sana’o’i na ci gaba da korafin yadda hakan ke durkusar da sana’o’insu.
Podcast
Masu sana’o’i na ci gaba da korafin yadda hakan ke durkusar da sana’o’insu.
Ana ci gaba da bayyana ra’ayoyi mabambanta bayan jawabin Shugaba Tinubu kan tsadar rayuwa.
Yadda zanga-zangar tsadar rayuwa ke gudana a Najeriya na ci gaba da daukan hankali al’umma.
Mutane na ta tambaya inda shinkafar nan da Gwamnatin Tarayya ta ce a siyar ga ’yan kasa kan Naira 40,000 take.
Ana ta kokarin ganin zanga-zangar ta yiwu cikin lumana ba tare da tarzoma ba