NAJERIYA A YAU: Hanyoyin Magance Kuncin Da ‘Yan Najeriya Suke Ciki
’Yan kasa na kokawa game da yadda abubuwa ba su tafiya daidai a Najeriya.
Podcast
’Yan kasa na kokawa game da yadda abubuwa ba su tafiya daidai a Najeriya.
A ’yan kwanakin nan ana samun rahotannin yadda mutane suke kashe kansu.
Yau ce Ranar Kula da Tsaftar Muhalli ta Kasa a Najeriya
A baya-bayan nan ana samun muhawara kan kimar masarautun gargajiya.
Yayin da ake kammala taron yini biyu a kan matsalar tsaro a shiyyar Arewa maso yammacin Najeriya, hankali ya karkata zuwa ga mataki na gaba.