NAJERIYA A YAU: Abun Da Za A Fara Lura Kafin Shiga Tasi A Abuja
Tsadar rayuwa ta sa masu motoci sun koma yin tasi domin neman kudi a Abuja.
Podcast
Tsadar rayuwa ta sa masu motoci sun koma yin tasi domin neman kudi a Abuja.
Hukumar Lafiya ta Duniya ta yi gargadin cewa cutar kyanda na ci gaba da zama barazana ga yara a Najeriya.
Kwararru sun ce ana hakan ne domin bata suna ko neman kudi da damfara.
Wani ma’aikaci ya ce ya shafe shekara 20 yana aiki amma ana biyanshi dubu tara a wata.
Ma’aikata sun bayyana yadda rayuwarsu ta tagayyara kuma aikin ba riba a wannan kuncin rayuwa.