NAJERIYA A YAU: Yadda Wahalar Fetur Ke Jigata ’Yan Najeriya
Karancin man fetur na neman tsayar da al’amura cak ga al’umma a wasu sassan Najeriya.
Podcast
Karancin man fetur na neman tsayar da al’amura cak ga al’umma a wasu sassan Najeriya.
Gwamnonin Arewacin Najeriya da ake fuskantar kalubalen tsaro na kokarin lalubo ko ta wace hanya a samu dabarar dakile matsalar.
Mutane da dama na tunanin sai idan za a ketare kasa fasfo ke da muhimmanci.
Yawancin rijiyoyin suna ƙafewa a yayin da al’umma ke fama da matsanancin rashin ruwa.
Akwai abubuwan da ya kamata a rika bayyana wa mata idan za su yi aure amma kunya tana hanawa.