Qatar 2022: Wainar Da Ake Toyawa

Qatar 2022: Wainar Da Ake Toyawa

Abubuwan Farko A Gasar Kofin Duniya

Gasar Cin Kofin Duniya ta shekarar 1930 ita ce ta farko a tarihin duniyar kwallon kafa.

Qatar 2022: Fitattun ’yan wasa 10 da suka koma ’yan kallo

Wadansu rauni ne ya hana su, wasu kasashensu ne ba su samu gurbi ba, akwai kuma wadanda kasashensu ba su gayyace su ba

Qatar 2022: Zakir Naik na halartar Gasar Kofin Duniya

Gwamnatin Qatar ta gayyaci Dokta Zakir Naik domin ya gabatar da majalisin wa’azi a yayin da ake Gasar Cin Kofin Duniya a kasar.

Qatar 2022: Yau za a fara Gasar Cin Kofin Duniya

Aminiya za ta kawo muku rahotanni na musamman da wainar da ake toyawa gasar ta farko a yankin Larabawa.

Qatar 2022: Benzema ba zai buga wasa ba… —Faransa

An ba wa Benzema hutun sati uku sa’o’i kadan kafin fara Gasar Kofin Duniya ta Qatar 2022