Ra'ayin Aminiya

Ra'ayin Aminiya

Dabarun farfado da tattalin arzikin kasa

A dan karamin sanina da Allah ya ba ni a fanin tattalin arziki na gano wasu dabaru hudu, wadanda da zarar an bi su za a ceto tattalin arzikin kasar na

Lalacewar ilimi : laifin wane ne?

Masu iya magana na cewa’ilimi gishirin zaman duniya’bugu da kari wani mawaki a cikin wakar sa yana cewa: ‘Duk wanda ba shi da ilimi shi da Jaki mi ke

Maman Taraba: Gwanar shekarar 2015

Idan da za a zo ai zaben gwanina,to ni dai ba ni da gwana ta gwanaye a shekarar 2015 sai Aisha Jummai Alhasan (Maman Taraba). Ita ce yanzu ta zama dan

Bayan shekara 50 da rasuwar Sardauna

Hakika mutuwar rigar kowa. A kwana a tashi babu wuya a wurin Allah, yau shekaru hamsin kenan da rasuwar Sir.Ahmadu Bello Sardaunan Sokoto. Tabbas ! Ra

An samu gyara a wutar lantarki

Harkar wutar lantarki ta zama abin da ta zama a baya, yayin da a kwanan nan ake samun ci gaba ta yadda ake mamakin shin wai za mu iya samun wuta kamar