Ra'ayin Aminiya

Ra'ayin Aminiya

Buhari a Indiya

A makon da ya wuce ne Shugaba Muhammadu Buhari ya halarci taron hadin gwiwar Indiya da Afirka karo na uku, inda mahalarta suka fito daga kasahen da ke

An hana Musulmi yin zabe a kasar Bama

A jibi Lahadi ne za a gudanar da babban zabe a kasar Bama, sai dai miliyoyin Musulmin da ke kasar ba a ba su damar tsayawa takara ba, kuma ba za su ka

Majalisa ta ki yarda a biya matasa tallafin naira 5,000

A shekaranjiya Laraba ne Majalisar Dattawa ta yi watsi da kudurin dokar da ta bukaci gwamnatin tarayya ta rika bai wa matasan da ba su da ayyukan yi t

Yaki da shan inna: Da sauran rina a kaba

Shan Inna wata nau’in cuta ce da ke kama kanananan yara ta nakasa su,tana mutukar barazana ga yara ne tun daga lokacin haihuwarsu zuwa shekaru Biyar n

Ko ba da ilimi kyauta na kawo tabarbarewarsa? (2)

A wannan lokaci saboda rashin daraja da kima da malamin makaranta ke da shi har ta kai in ana lissafin ma’aikacin gwamnati za a ji an ce ma’aikaci da