Ra'ayin Aminiya

Ra'ayin Aminiya

Hukumar INEC da raba katin zabe na dindindin

A fili yake cewa akwai matsala dangane da yadda hukumar zabe ta kasa (INEC) take raba katin zabe na dindindin. Shirin raba katin zaben yana tafiyar ha

Kula da ciwon hawan jini

A wani rahoto da Jami’ar Edinburgh da ke Birtaniya ta fitar a makon jiya, ta ce mutum 1 cikin 4 na ’yan Najeriya zai iya kamuwa da ciwon hawan jini. A

‘Tsagaita wutar’ ke nan?

A ranar 17 ga watan Oktoba, 2014 Babban Hafsan Tsaro Cif Aled Baded ya fitar da sanarwar cewa gwamnatin tarayya ta cim ma yarjejeniyar tsagaita wuta t

Matsalolin da ke fuskantar ’yan gudun hijira don Boko Haram

A kwanakin baya ne sojoji suka kai farmaki tare da bude wuta a wani mazaunin wasu ’yan gudun hijira da suka gudo daga garuruwansu na aihani a Arewa-ma

Batun faduwar farashin albarkatun man fetur

Farashin albarkatun man fetur ya fadi a duniya da kashi 18 cikin dari a kwanakin baya. Farashin ya sauka zuwa dala 95 ga kowace gangar danyen mai. Abu