Ra'ayin Aminiya

Ra'ayin Aminiya

Batun cewa Shugaba Jonathan hamshakin attajiri ne

A kwanakin baya ne wata kafar watsa labarai ta intanet a Amurka, Rich Lifestyle ta tsokano gidan rina, inda ta buga wani labari na abin da ta kira sun

kawancen ’Yan kato da gora da sojojin Najeriya

  Kamar yadda aka ba da shawarar cewa ya kamata a amince da ’yan kato da gora (Cibilian JTF) su shiga cikin sojoji domin tallafa musu wajen yaki

A kawo karshen kashe-kashen nan haka nan

A kwanakin baya kusan mutum hamsin suka rasa rayukansu, wadanda suka hada da yara da mata da tsofaffi, a yayin da wasu ’yan bindiga suka kai hari zuwa

Ko a soja akwai tausayi

A makon da ya wuce rundunar sojojin Najeriya ta yanke wa sojoji 12 hukuncin kisa, ta hanyar harbewa, bayan da kotun soja ta same su da laifin tawaye.

Jonathan da masu yakin neman zabensa a 2015

A makon da ya wuce, Shugaba Goodluck Jonathan ya ba da umarnin a cire ‘allunan cin mutunci da aka kafa a wuraren kawa da ke manyan biranen kasar nan,