Ra'ayin Aminiya

Ra'ayin Aminiya

Hana ’yan adawa yin magana

A ’yan watannin da suka gabata Jam’iyyar PDP da gwamnatin da take da ita a matakin tarayya suna amfani da jami’an tsaro da dukiyar kasa a kokarin da s

Alhakin kare rayuka

A yanzu hare-hare a kan farare hula sai kara kamari suke yi, idan ba za a manta ba dai an kai hari mafi muni Kwalejin Koyar da Noma da ke Gujba, Jihar

Barka da Sallah!

A ranar Talatar da ta gabata ne aka gudanar da Sallar Layya wadda aka fi kira da Babbar Sallah. Kamar yadda aka saba ne a Litinin da ta gabata ne aka

Mu dai a samu wutar lantarki!

A Larabar makon jiya ne Gwamnatin Tarayya ta ce ta dauki kwakkwaran mataki kan shirinta na inganta da kuma samar da wutar lantarki a Najeriya, wanda h

Shekara 53 da samun ’yancin kai

A ranar Litinin da ta gabata Najeriya ta cika shekara 53 da samun ’yancin kai bayan mulkin Turawan mulkin-mallaka. A lokutan baya idan aka ce ranar sa