Ra'ayin Aminiya

Ra'ayin Aminiya

Ginin matatar man Dangote

Shirin da rukunin Kamfanonin dangote ke yi na gina matatar man fetur da za ta rika tace gangar mai dubu 400 a kowace rana, ta kuma samar da takin zama

Adon nuna dagawa

Ta yiwu adawa ce ta sanya Gwamnatin Tarayya ta yi hanzarin nesanta kanta daga odar da ta yi na sayen na’urar kwamfutar iPhone ta zinariya, don murnar

Mika makamai ga jami’an tsaron sa kai zai haifar da tashe-tashen hankula

Shawara da Shugaban Hukumar Kula da Ayyukan ’Yan sanda, Mista Mike Okiro, kuma tsohon sufeto Janar na ’yan sanda, ya bayar cewa a mika ga kungiyar mat

A yi takatsantsan kar a kai wa Siriya hari

A kwanakin da suka gabata ana ta tuntubar juna a tsakanin manyan kasashen duniya, wadanda suka hada da  Amurka da Birtaniya da Faransa, kan yiwuw

Batun burtali da wuraren kiwo a Najeriya

An dade ana samun sabani, kamar yadda ake samun fadace-fadace tsakanin manoma da Fulani makiyaya a sassa daban-daban na Najeriya. A mafi yawan lokaci,