Ra'ayin Aminiya

Ra'ayin Aminiya

Kashe-kashe a makarantun Yobe

A kwanakin baya ne ’yan bindiga da aka hakikance sun kai kimanin 20, suka auka wa wata makarantar sakandaren kwana a kauyen Mamudo da ke Jihar Yobe, i

Jonathan a China

A ranar Litinin da ta gabata ce Shugaba Goodluck Jonathan ya sauka a birnin Beijing na kasar China domin fara ziyara a kasar inda ya jagoranci wani ba

Ma’aikatan gwamnati da sarautun gargajiya

A makon jiya ne Shugaban Ma’aikata na Tarayya Alhaji Bukar Goni Aji ya ba da sanarwar haramta wa ma’aikacin gwamnati karbar sarautar gargajiya. Hanin

Batun hana gina masallaci a jami’ar Jihar Ribas

A kwanakin baya ne jaridu suka rawaito labarin Jami’ar Kimiyya da Fasaha ta Jihar Ribas ta hana gina masallaci a jami’ar.A rahoton, an bayyana jami’ar

Batun yara miliyan 10 da ba sa zuwa makaranta

Babban Sakataren riko na Hukumar Ilimin Baidaya na kasa (UBEC), Farfesa Charles Onocha ya ce fiye da yara miliyan goma ba sa zuwa makarantar firamare