Ra'ayin Aminiya

Ra'ayin Aminiya

Mu duba sakon zaman lafiya daga Majalisar Malamai Ta Duniya (Rabida)

A ranar 28 zuwa 30 ga watan Maris na bana ne Majalisar Malamai Ta Duniya (Rabida) ta gudanar da taronta na farko a Afrika, wanda ta gudanar a Sakkwato

bullar sansanonin masu hidimar kasa na bogi

A makon jiya ne jami’an tsaro na NSCDC suka yi nasarar kama mutane 62 a sansanonin masu yi wa kasa hidima na bogi a Jihar Nasarawa.

Dokar kashe masu garkuwa da mutane a Bayelsa

A makon jiya ne Gwamnan Jihar Bayelsa Seriake Dickson ya sanya hannu kan Dokar Sata da Garkuwa da Mutane da Makamantanta ta Jihar Bayelsa ta shekarar

Rikicin Mali da kungiyar OIC

A kan hanyar Shugaba Goodluck Jonathan ta zuwa kasashen Faransa da Birtaniya ne ya biya ta kasar Masar inda aka yi taron kungiyar kasashen Musulmi (OI

Ha’inci mafi muni

Wadansu kura-kurai da aka ce an samu a lokacin da ake gabatar da rahoton jin ra’ayoyin jama’a a zauren majalisar wakilai ta sanya Shugaban Majalisar,