Ra'ayin Aminiya

Ra'ayin Aminiya

Tsagaita wutar Boko Haram: Da sauran rina…

Har yanzu tana-kasa-tana-dabo kan batun tsagaita wuta da kwamandan kungiyar Jama’atu Ahlis Sunnah Lid Da’awati Wal Jihad, wadda aka fi sani da Boko Ha

Matakan gyaran kwalejojin ‘yan sandan Najeriya

Ziyarar bazata da Shugaba Jonathan Goodluck ya kai Kwalejin ‘Yan sanda ta Najeriya da ke Ikeja a Jihar Legas ta tayar da kura, inda aka rika cece-kuce

Baya ga gargadin Sultan

Mai alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammadu Sa’adu Abubakar, ya yi gargadi kai tsaye, ya nuna kuskuren Shugaban kasa da Gwamnoni, wajen nuna gazawa k

Takaicin ‘rikicin hada-hadar sumunti’

Hukumar Gudanarwar Kamfanin Sumuntin dangote ta bayar da sanarwar kulle masana’antarta da ke Gboko, a Jihar Binuwai,

Sayar da gidajen yari ba zai magance cunkoso ba

Shirin Ma’aikatar Harkokin cikin Gida na sayar da gidajen yari, a karkashin tsarin hadin gwiwa tsakanin gwamnati da ‘yan kasuwa, manufa ce ta shawo ka