Ra'ayin Aminiya

Ra'ayin Aminiya

Barkanmu da Sabuwar Shekara

Dukan yabo ya tabbata ga Allah wanda Ya raya mu muka ga wannan sabuwar shekara. Duk da cewa na lura a kan manta da irin wadannan tunatarwa idan shekar

A yi koyi a dabi’un Manzon Allah (SAW)

Kyawawan dabi’un Ma’aiki (SAW) suka fi dacewa a yi koyi da su wajen tunawa da ranar haihuwarsa. Ranar Litinin ce a watan Rabi’ul Awwal, malaman tarihi

Barka da Sabuwar Shekarar 2019

Ranar Talatar da ta gabata 1 ga Janairu ce ta kasance rana ta farko ta Sabuwar Shekarar 2019. Daga dukan alamu shekara ce da take cike da dimbin alkaw

Barka da  Kirsimeti

A ranar Talatar wannan mako  25 ga Disamba 2018 ne ranar Kirsimeti bana inda mabiya addinin Kirista a duk fadin duniya suke bikin zagayowar ranar haih

A yanzu da fursunoni ke da `yancin kada kuri`a

A makon jiya ne, Kotun Daukaka Kara ta reshen Benin babbar birnin Jihar Edo ta yanke hukuncin cewa, fursunonin Najeriya suna da ’yancin kada kuri’arsu