Ra'ayin Aminiya

Ra'ayin Aminiya

Afirka: Zabi ko nadi?

Nade-nade masu kama da zabe, sun fara kankama a kasashe daban-daban na Afirka, duk wata yaudara ta tsofaffin kama-karya da za a ce zaben ingantacce ne

Mu yi taka-tsantsan da kayan wasannin da muke saya wa ’ya’yanmu

Wasa na cikin yanayin da ake kira nishadi a ilimin mutuntaka, masana sun nuna muhimmancin nishadi, musamman ga yara kanana. Akan raba wasa zuwa kashi-

Nutsewar masu hidimar qasa 9 a ruwa

A ranar Asabar 4 ga Agustan bana ne masu yi wa kasa hidima tara da ke rukunin A na shekarar 2018 suka nutse a kogi lokacin da suka je yawon bude ido a

Babu abin da Igbo suka iya sai zame kafar mutane – Okorocha

Gwamnan Jihar Imo, Owelle Rochas Okorocha ya ce babu abin da ’yan kabilarsa ta Ibo suka fi so face zame kafar juna amma ba su san yadda za su mu

An fara bincikar tsohuwar Shugabar kasar Mauritius

Tsohuwar Shugabar kasar Mauritius, Misis Ameenah Gurib-Fakim, wadda ta yi murabus a watan Maris din da ya gabata bisa zargin badakalar facaka da kahse