Ra'ayin Aminiya

Ra'ayin Aminiya

Maraba da batun janye wa’adin da aka dibar wa kabilar Ibo sai dai…

Da yawa daga cikin al’ummar kasar nan sun yaba da sanarwar da Hadaddiyar kungiyar Matasan Arewacin kasar nan (Coalition of Northern Youth Groups

A binciki Naira 4.2 na asusun ajiyar bai daya yanzu

Labarin da Majalisar kasa ta bankado makon da ya wuce na da tayar da hankali, jin cewsa shekara biyu da fara aiwatar da tsarin asusun ajiyar bai daya

Ministan Afirka ta Kudu da ya mari mace a mashaya ya yi murabus

Mataimakin Minsitan Ilimi Mai zurfi na kasar Afirk ta Kudu, Mista Mduduzi Manana ya yi murabus daga mukaminsa bayan da aka zarge shi da cin zarafin wa

Ko ’yan majalisa ne matsalar kasa? (II)

Da  fari  an yi kitso da mugun zare, saboda haka ba za a shuka dusa ba, amma a sa ran za ta fitar da tsiro ba. Wannan ne ya sa talakawa kora

Gadon “a ware” na ’yan Biyafura

A ware, wadansu ne kalmomin da ke fitowa daga bakunan wasu ‘yan Najeriya marasa kishin kasa a halin yanzu. Su dai manufarsu da kokarinsu duk ya