Ra'ayin Aminiya

Ra'ayin Aminiya

Ina dokar ta-vacin ilimi a Sakkwato?

“Ilimi gishirin zaman duniya, na zangi moriyar ka da nisa,” wannan na daga cikin kirarin, da Malam Bahaushe ke yi wa ilimi, tun a zamanin da har zuwa

EFCC ta gano ma’aikatan bogi dubu 37 a ma’aikatun tarayya – Magu

Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arzikin kasa Tu’annati (EFCC), ta ce ta gano ma’aikatan bogi a hukumomi da ma’aikatun Gwamnatin Tarayya har dubu 37 da

kasashen Musulmi sun zargi Iran da tallafa wa ta’addanci

Shugabannin kasashen Musulmi fiye da 50 sun zargi kasar Iran da tallafa wa ayyukan ta’addanci tare da tsoma baki a harkokin cikin gidan kasashen yanki

Kafin a fara hada-hadar Yuan

An samu muhimman fa’idoji biyu daga ziyarar Shugaba Muhammadu Buhari ta mako guda a kasar Sin, inda a karshen makon da ya wuce al’amarin da ya fi dauk

Taqaddamar badaqalar Panama

Ko ’yan kadan daga cikin manyan mutane  a kasashen duniya ba su firgita da ganin dimbin takardun bayanan sirri da suka tabbatar da haramtaccen ka