Ra’ayoyi

Ra’ayoyi

Ko ’yan Najeriya za su ga sauyi na ci gaba a wa’adin mulkin Buhari na biyu?

Tun bayan shigarsa harkokin siyasa da takararsa ta farko ta neman shugabanci a shekarar 2003, Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ke samun tagomashi da goy

Hukumar Tsabtace Muhalli ta Jihar Katsina ta yi dace

Hukumar Kula da Tsabtace Muhalli ta Jihar Katsina(SEPA) ta yi dacen shugaba. Tun lokacin da Alhaji Isah Sa’idu Barda ya zama Shugaban Hukumar aka samu

Jihar Katsina: Kowa ya tuna bara bai ji dadin bana ba

A can da in ana maganar siyasa, idan an zo Katsina sai dai a shafa Fatiha. Daga zamanin  sarakunan Habe, aka zo lokacin Jihadin Shehu Dan Fodiyo, Tura

Ranar Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta Duniya

Ranar 9 ga Disamban kowace shekara rana ce da Majalisar Dinkin Duniya don yaki da cin hanci da rashawa.Dalilin ware ranar shi ne a nuna muhimmancin ya

Gurbatattu daga kabilar Ibo na cutar da mu

Najeriya kasa ce mai al’adu da addinai da ma kabilu daban-daban da suka haura 200. Manya a cikinsu su ne Hausa, Ibo da Yarbanci, kuma kowannensu na da