Ra’ayoyi

Ra’ayoyi

A rage kudaden da ake ba shugabanni da ‘yan majalisar Najeriya

Ya zama dole a rarrage kudaden albashi da na alawus-alawus na duk wadansu zababbun ’yan siyasa tun daga kasa har sama. A nan ina nufin tun daga kansil

Afirka ta Kudu idan maye ya manta…

Kasar Afirka ta Kudu na cikin kasashen da Turawan mamaya na mulkin mallaka na Birtaniya suka yi ma mulkin mallaka. Lokaci mai tsawo kafin mulkin malla

Gwamna Masari ya ci a sara masa

Ganin yadda Gwamnan Jihar Katsina Aminu Bello Masari ya gwammace shiga daji da kansa kuma ya jajanta tare da jajircewa wajen ganin zaman lafiya da kwa

Gyara almajiranci ya fi gyaran Najeriya wahala

Wane ne almajiri, kuma mene ne almajiranci?  Mene ne alakar Kur’ani da almajiranci? Wadannan tambayoyi su ne abin da ya kamata mu fara amsawa a kashin

Ina matasa?

Hakika Allah Ya kawo mu wani zamani da abubuwa da dama ga mai tunani ba sai an zaunar da shi an ce ya yi ko ya bari ba. Ilimi ya yawaita kusan ya kara