Ra’ayoyi

Ra’ayoyi

Nazari a tsanaki kan saki-auri a Arewa

Wani labari da jaridar Daily Trust ta wallafa a kan jarumin Kannywood Adamu Zango dangane da aurensa, ya ja hankalina matuka. Ganin cewa masana’antar

Abin da gwamnatin Bauchi mai zuwa za ta mayar da hankali a kai

Zai zamo bidi’ah a tsaya nanata cewa, an tafka kura-kurai a gwamnatin Bauchi mai wucewa, don haka abin da ya fi dacewa a nusar da gwamnati mai zuwa ka

Budaddiyar wasika zuwa ga Ministan Tsaro

Zuwa ga Ministan Tsaro. Assalamu alaikum Mai girma Minista, bayan gaisuwa, ina fata kana cikin koshin lafiya. Ina da yakinin wannan rubutu nawa zai is

Kira ga ’yan bindiga masu kashe jama’a

Assalamu alaikum Edita. Hakika wannan aika-aika da ’yan  bindiga ke kashe jama’a tana ci min tuwo a kwarya matuka a matsayina na Musulmi wanda na san

Kisan al’ummar Zamfara a kan idanun shugabanninmu na Arewa

Manzon Allah (SAW) allallahu ya ce, karshen duniya idan ya gabato  kisa zai yawaita, tashin hankali zai yawaita, har ta kai matsayin wanda yake kisan