Ra’ayoyi

Ra’ayoyi

Jinjina ga ‘yan Najeriya kan zaben da suka yi cikin lumana

Nura Sani Rijau Assalamu alaikum Editan  jaridar Aminiya mai tarin albarka. Ina  so ku ba ni dama in yi  yabo da jinjina  ga ’yan uwana ’yan Najeriya

Karbuwar Buhari ga ’yan Najeriya

Yakin zaben Shugaba Buhari da ya gudana a jihohin Najeriya hakika ya ba mu matukar mamaki. Hakika muna mamakin yadda mutane ke kara son Shugaba Muhamm

Duk dan Adam yana yin kuskure

Assalam Edita. Don Allah ina so ka ba ni dama domin in fadi ra’ayina a kan harkokin siyasar kasar nan masamman a kan wadanda suke ganin cewa, gwamnati

Kungiyar JOHESU ta yi zanga-zanga kan rashin biyan albashi

Kungiyar Ma’aikatan Lafiya ta Kasa (JOHESU) reshen Jihar Kano ta gudanar da zanga-zangar lumana ta wuni uku don nuna rashin jin dadinta kan abin da ta

Yayin da gobe take zabe

Gobe Asabar, 16 ga Fabararu, 2019, insha Allah,  ’yan Najeriya za su fita domin su kada kuri’unsu. Koda yake sama da mutum miliyan 80 suka yanki katin