Ra’ayoyi

Ra’ayoyi

Yadda za a ceto matsa daga shaye-shaye

Tasirin shan kwaya a tsakanin matasan kasar nan ya dade da zamowa sanadin lalacewar tarbiyya da haifar da bara-gurbi a cikin al’umma. Wannan wani mumm

Budaddiyar Wasika ga Shugaba Buhari

Hakika mai girma Shugaban Kasa ya halarci taron Majalisar Dinkin Duniya karo na 73 har ya yi jawabi wanda ya kunshi yadda ake takura wa Musulmin kasar

Matasa a guji rikicin siyasa

Dole ne in yi wa kaina adalci, don ba  zan ci zamanina, in ci na wani ba, don haka  ba zan kira  kaina matashi  ba. Hausawa na cewa in an girma, a san

Buhari a Sakwwato ga mai hankali

Mujaddadi Shehu Usmanu Dan Fodiyo ya umarci dukan Sakkwatawa da al’ummar Musulmin Daular Usmaniyya cewa su hankalta da  dabi’u da cikar mutumin kirki

Daukar malaman firamare: Sako ga Gwamna El-Rufa’i

Zan so a ba ni fili a  wannan jarida tamu mai albarka da farin jini domin in yi tsokaci  game da yadda Hukumar Ilimi Bai-daya (SUBEB) ta Jih