Ra’ayoyi

Ra’ayoyi

Budaddiyar wasika ga Shugaba Muhammadu Buhari

Ana yin mulki ne (shugabanci) a kan tsare rayuka da lafiya da dukiya da mutunci da addini na kowanne dan kasa da mazauna cikinta har da baki masu shig

Laluben wanda zai gaji Gwamna Ibrahim Dankwambo a Jihar Gombe

Masu hikima suna cewa: tafiyar mil dubu tana farawa ne daga taki daya. Tafiyar da muke kan yi a yanzu zuwa 2019 wacce za ta yi mana jagoranci zuwa ga

Illar ’yan barandar siyasa da miyagun malamai a cikin al’umma

Siyasar dimokradiyyar Najeriya ta yau ’yan siyasa suna goyon baya ko sukar shugabanni gwargwadon yadda ake yi da su ko ba a yi da su. Ma’a

Yadda takura wa Saraki ke kara masa daukaka

Masu iya magana sun ce hassada ga mai rabo taki, tabbas mun ga haka kan abin da ya rika faruwa da Shugaban Majalisar Dattawa Sanata Bukola Saraki, wan

Ficewar ‘yan majalisa daga APC: Mu yi hattara da ‘yan a fasa kowa ya rasa

Kodayake ba za mu ce ’yan Majalisar Tarayyar da suka canja sheka sun taka doka ba, domin damar da sashe na 60 da na 61 na kundin tsarin mulkin k