Ra’ayoyi

Ra’ayoyi

Yadda al’adar gaisuwa ke karfafa zumunci 

Gaisuwa, girmamawa, karramawa, halaye ne masu kyau, kuma ya kamata mu mayar da hankali a kai, don kyautata zamantakewar mu.

Mace mai wuyar sha’ani a soyayya

Yawan fara’a bai dame ta ba idan kuna tare, amman idan wata a cikin kawayenta ta yi mata maganarka, na take fuskarta ke cika da annuri

Sabon salon bangar siyasa a Soshiyal Midiya

Ya kamata matasa masu bangar siyasa ta intanet su san cewa soshiyal midiya ba jam’iyyar siyasa ba ce, ba katin zabe ba ce ko rumfar zabe

Wani mahadin mawaka da Allah Ya nufa da cara

Daga karshe ya zama zakakuri wurin wakokin siyasa wacce ta kai shi koli a yanzu.

Mene ne bambancin ’yan siyasa da ’yan ta’adda?

Suna yin wannan ne, ba domin maslahar al’umma ba, a’a, suna yi ne kawai don maslahar kawunansu.