‘Ba mu yafe wa ’yan Boko Haram da suka mika wuya ba’
’Yan gudun hijira sun ki yafewa, sarakuna sun nemi a hukunta su, sojoji sun sa musu ido.
Rahoto
’Yan gudun hijira sun ki yafewa, sarakuna sun nemi a hukunta su, sojoji sun sa musu ido.
Suna sayar wa masu kutsen intanet layukan wayan su saci kudi daga banki.
’Yan bindiga daga Zamfara na zuwa Borno don samun horo a hannun Boko Haram.
Matashin da yaransa kusan 200 sun yi sansani a Dajin Kuyambana.
Akalla jarirai 10 ake binne wa a kullum a Babbar Makabartar birnin Gombe da ke da nisan wasu ’yan kilomitoci daga cikin gari. Masu hakan kabari a maka