Rahoto

Rahoto

Abaya: Yadda gasar kayan Sallah ke sanya mata a hadari

Yadda gasar sanya abaya ta #AbayaChallenge ke nemar tayar wa ’yan mata zaune tsaye.

Likitan da ya ba da gudunmawar kashe Osama ya nemi a sake shi

An yi amfani da likitan ne wajen gudanar da wata rigakafin bogi domin gano maboyar Osama.

Bayan shekaru 28, an kammala aikin matatar ruwa ta Zobe a Katsina  

Har yanzu da sauran aiki bayan kamala aikin da ya shekara 30 yana tafiyar hawainiya.

Irin ‘wulakancin’ da masu haihuwa ke fuskanta daga malaman asibiti

Wata matar aure ta ce ta hakura da zuwa asibiti saboda wulakancin malaman asibiti.

‘Me ya sa ’yan bindiga ke tursasa matan da suka kama auren su?’

Sabuwar dabi’ar dai yanzu na neman zama ruwan dare ga kungiyoyin ta’adda.