Rahoto

Rahoto

Kotu ta bayar da sammacin damko Mahdi Shehu

Wata Babbar Kotun Shari’a da ke zamanta a kan titin Nagogo da ke Unguwar GRA a Jihar Katsina, ta bayar da umarnin aika wa Mahdi Shehu sammacin tilasta

Hukuncin daurin rai-da-rai zai tabbata kan masu fyade a Nasarawa

Majalisar Dokokin Jihar Nasarawa, ta amince da kudirin dokar haramta duk wani nau’i na cin zarafin mutane tare da samar da cikakkiyar kariya da tabbat

Covid-19: Sabbin matakan kariya da Gwamna El-Rufai ya gindaya a Kaduna

Gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasir El-Rufai, ya rattaba hannu kan wata sabuwar doka wacce ta umarci dukkan wuraren bauta da majami’u da su tilasta wa

Ce-ce-ku-ce kan wanda ya yi garkuwa da Daliban Kankara

Yadda kawuna suka rabu har tsakanin masana harkar tsaro game da sace Daliban Kankara

Aisha Buhari ba ta ce komai kan Daliban Kanakara ba

Mako daya da sace daliban Kankara, Matar Shugaban Kasa ba ta yi magana a kai ba