Rahoto

Rahoto

Sakon Shekau: Sojoji da Fadar Shugaban Kasa sun yi gum

Mun nemi jin ta bakin rundunar tsaro da Fadar Shugaban Kasa amma abin ya gagara

Boko Haram za ta yi musayar daliban Katsina da mayakanta

Kungiyar Boko Haram za ta nemi kudin fansa ko musayar daliban Makarantar Kankara da mambobinta da ke tsare a hannun Gwamnatin Najeriya, a cewar majiyo

Abin da ya kamata ku sani kan matsin tattalin arziki

Cikakken bayani kan matsin tattalin arziki daga Dokta Abdussalam Muhammad Kani

Yadda ’yan sandan ke rayuwa wata 7 ba albashi

Jami’an da aka dauka a farkon 2020 sun ce ko sisin kwabo ba a biya su ba.

Yadda ’yan bindiga suka yi ta mana fyade —Matan Katsina

Masu garkuwa sun yi mana fyade akai-akai suka kuma azabtar da mu