Rahoto

Rahoto

Yunkurin binne surikin Ganduje a masallaci ya tayar da kura

Wasu al’ummar Musulmi sun yi gargadi a kan shirin iyalan tsohon gwamnan jihar Oyo Marigaya Sanata Abiola Ajimobi, na binne shi a cikin masallaci

Kalli yadda aka yi bikin yayen sojojin Najeriya a COVID-19

A karon farko rundunar sojin kasa ta Najeriya na bikin yayen kananan sojojin kasa a cikin yanayi na COVID-19 wanda ke bukatar sanya takunkumi da kuma

Ranar Lahadi za a binne sirikin Ganduje

A ranar Lahadi 28 ga watan Yunin da muke ciki za a binne tsohon Gwamnan jihar Oyo, sirikin Gwamna Abdullahi Ganduje na jihar Kano, Marigayi Sanata Abi

‘Yakin Najeriya a Laberiya ne silar rashin tsaro a teku’

Babban Daraktan Hukumar da ke kula da Sufurin Jiragen Ruwa tare da Lafiyar Teku ta Kasa (NIMASA), Bashir Yusuf Jamo ya ce matsalar tsaro a tekun Najer

‘Za a sake dawo da dokar kulle a Osun’

Gwamatin Jihar Osun ta ce akwai yiwuwar ta dawo da dokar kulle sakamakon kamuwar mutum 22 da cutar a cikin awa 24. Kwamishinan Lafiyan Jihar, Rafiu Is