Rahoto

Rahoto

Takari: Rayuwar baƙin haure ’yan Najeriya mazauna Saudiyya

Dubban ’yan Nijeriya ne ke zaune a ƙasar Saudiyya ba tare da takardun izinin zama ba, musamman a biranen Makkah da Madina. Rayuwarsu cike take da farg

Matasan Nijeriya sun koma yin ci-rani a Nijar da Chadi

A yau a Nijeriya, kalmar “Japa” ta zama gamagari wajen bayyana yadda matasa da dama ke barin ƙasar domin neman ingantacciyar rayuwa a wasu ƙasashe.

Najeriya ce ƙasa ta biyar mafi yawan Musulmai a duniya

Musulunci ya fara shigowa Najeriya tun daga ƙarni na 11 ta hanyoyin kasuwanci na ‘trans-Sahara’ daga Arewaci da kuma Yammacin Afirka.

Yadda makarantu ke tatsar kuɗaɗe daga iyayen ɗalibai

Akwai makarantun kuɗi da ba su cancanci a kira su makarantu ba, saboda ba su da rajista. Amma duk da haka suna karɓar kuɗaɗen da suka fi na makarantu

Harbe soja: ’Yan sanda da Sojoji na binciken dalili a Bauchi

An ɗora wa kwamitin alhakin tattarawa da tantance duk bayanan da suka dace da suka shafi wannan lamari da kuma abubuwan da suka faru nan take”,