Rahoto

Rahoto

An kama iyayen da suka kulle dansu shekara 15

Rundunar ’yan sanda ta Jihar Kano ta tabbatar da cafke kishiyar mahaifiyar mutumin da aka ceto daga kullen da aka yi masa na shekara 15 a Kano tare da

Sabon salon da ’yan bindiga ke bi a Katsina

Sun koma yin shigar mata ko buzaye sai su saci jiki su shiga cikin gari su tafka tsiyarsu

Yadda wani direba ya aika ‘yan bindiga lahira

Wani direban motar haya ya yi ta maza inda ya mutsuke wasu ‘yan bindiga tare da yin ajalinsu a kan hanyar Takum zuwa Wukari da ke jihar Taraba.

Yadda mai burodi ke sauya rayuwar dubban mutane

Shekaru 29 da suka gabata, Auwalu Hussaini, mai shekara 44 a yanzu, ya tsinci kansa cikin yanayin rayuwa da ya tilasta masa zabar sana’a kan kar

Rashin aikin yi ya karu a Najeriya — NBS

Hukumar Kididdiga ta Kasa (NBS) ta ce rashin aikin yi ya karu a Najeriya da kashi 27.1 cikin 100 a watanni shidan farkon shekarar 2020. A alkaluman da