Rahoto

Rahoto

Ana binciken hadimin Ganduje kan kwace kudaden alarammomi

Ana zargin sa da sa matasa su kwace kashi 90 na kudaden da aka raba wa alarammomi

Kudin yawon sallah muka fita nema —Yara ‘yan fashi

Wasu samari da aka kama da zargin fashi a hanyar Legas, sun ce sun yi ne domin su tara kudin kashewa a lokacin shagulgulan Sallah Babba. Yaran su biya

Ganawarmu ta karshe da ‘yata mai tuka jirgin yaki

Mahaifin mace ta farko mai tuka jirgin yaki a Najeriya wacce ta mutu a hatsarin mota a barikin sojin sama da ke Kaduna, Tolulope Arotile ya ce sai da

Sojoji sun ragargaji Boko Haram

Mazauna garin Maiduguri na Jihar Borno sun kadu sakamakon harin mayakan kungiyar Boko Haram da suka nemi kutsawa cikin garin kafin sojoji su fatattake

An kama ’yan 419 da sunan Sarkin Katsina

Dubun masu damfarar manyan mutane da sunan Sarkin Katsina ta cika bayan ’yan sanda a jihar sun kama su. Mutanen na amfani da sunan Majalisar Masarauta